Ka taba ganin mai saƙar da ba ta da hannaye?

Bayanan bidiyo, Ka taba ganin mai sakar da ba ta da hannaye?
An wallafa

Miriam Staford Bandaba 'yar Tanzaniya na koyon saka duk da ba ta hannaye, bayan wasu gungun mutane sun yanke mata hannaye domin sayarwa ga matsafa.