Ra'ayi Riga: Haihuwa ta nakuda ko tiyata?

Bayanan sautiRa'ayi Riga
An wallafa

Mujallar PLOS Medicine ta ce haihuwa ta hanyar tiyata na iya zama mafi sauki idan aka kwatanta da haihuwar mace da kanta