Damben da Shegun ya sha da kyar a wajen Shagon Sanin Kurna

Bayanan bidiyo, Damben da Shegun ya sha da kyar a wajen Shagon Sanin Kurna
An wallafa

A turmi na uku Shegun ya yi nasarar doke Shagon Sanin Kurna a damben motar matasa a gidan wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Najeriya.